SOYAYYAR MU👫
By Ganarious
1⃣0⃣
Shima din bai cemasu komai ba,gun malamai ya nufa yace masu"An fa sami matsala!
Kamar hada baki suka ce na me fa?
Yace Aisha m.Aliyu bata cikin mu.
Malaman cikin rashin fahimtar me hake nufi da haka suka sake tambayar sa.
Aisha m.Aliyu bata cikin daliban da suka dawo,ina nufin batare da ita muka dawo ba.
Cikin rudani wani malami...
Global opportunities| Business/Entrepreneurship| Fashion/Beauty| Health/Wellness| Inspirational Stories| Interviews| Guides.
Saturday, 29 July 2017
Thursday, 27 July 2017
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫
By Ganarious.
9⃣
Wataran muna gun kiwo ni da shi sai nace ni dai har yau bansan sunarka ba..ya kalle ni cikin murmushi sa'anan yace sunana Mustafa amma bakiji ana cemin buba ba?.
Na girgiza kai tare da fadin a'a ni ban ji ba,asalima ban taba ji ko lura da wani ya kira ka ba.
"toh kishee min buba"
Toh malam Buba,nace mashi ina murmushi...
Can kuma nace amma...
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫
By Ganarious.
8⃣
Bayan na bude takardan sai na gan rubutu kamar haka.'hahah..idan har kin tashi kin gan wannan takardar toh ki godewa Allah..ba mu sonki,bamu kuma kaunar ganinki.shiyasa mukayi maki hakan.sai mun hadu a can.
Sai a wannan lokacin na tuna abinda su hafsat sukayi min.kuka na shiga yi sosai ina fadin menayi suka tsaneni haka!
Fillo kuwa ba abinda...
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫
By Ganarious.
8⃣
Bayan na bude takardan sai na gan rubutu kamar haka.'hahah..idan har kin tashi kin gan wannan takardar toh ki godewa Allah..ba mu sonki,bamu kuma kaunar ganinki.shiyasa mukayi maki hakan.sai mun hadu a can.
Sai a wannan lokacin na tuna abinda su hafsat sukayi min.kuka na shiga yi sosai ina fadin menayi suka tsaneni haka!
Fillo kuwa ba abinda...
Wednesday, 26 July 2017
EARGERLY & DESPIRATELY...
Eargerly and desperately u would be when u follows d steps of SOYAYYAR MU👫.becouse of how intresting d love story is.!
Watch ou...
Tuesday, 25 July 2017
IT WORKS OUT.!
Orange Peel
Orange peel is an amazing ingredient for improving overall skin health because the peels actually contain a higher amount of vitamin C compared to the fruit. Vitamin C is an essential compound for lightening the skin tone. Dried orange peel powder acts as natural Uibleach for skin lightening at home, which helps in correcting uneven skin tone and dark patches on the neck.
Dry...
Sunday, 23 July 2017
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫
By Ganarious
7⃣
Bazan iyacewa ga adadin mintuna ko awanni da nayi a wannan yanayin ba...maganar da naji ne yasa ni bude ido shima dishi-dishi watau blur-blur nake ta gani.
Me maganar ya karaso inda nake yana fadin "mutunshee"...."mutunshe kuwa?
A hankali na fara gani..wani kyakyawan matashi bafillace ne ya tsuguno dadai fuskata yana tambayar "mutumshee...
IT'S THE DEXTEROUS LADY.

It all starts with one simple steps.
"you have to do wot it takes,to become wot u want"
Ganarious belives in little by little,that would becomes alot later or sooner.
Chose d opportunity which...
Friday, 21 July 2017
YOU CAN TRY IT,AND TELL👰
Milk, Honey and Egg Toner
What better way to even out wrinkles and hydrate coarse and rough skin while toning it than with the combination of milk, honey, and egg whites? While milk supplies nourishment and essential nutrients to the aging skin, the humectant properties of honey traps moisture in the skin to give it a smooth and youthful appearance. Egg white smooths and even out wrinkles,...
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫.
By Ganarious.
6⃣
Mamee tacigaba dabasu labari,Alhaji Aliyu yayi sana'a ne akan fatan dabbobi,yana kaiwa ketare daganan har ya bude kamfanin sarrafa fstar.gunshi mahaifina ya gada.ita kuwa mahaifiyata hajiya hadiza tayi aiki a asusun duniyar(world bank)daga baya tayi resign.
Ni ce ta uku gun mahaifiyata,gun babab na kuwa ni ce ta tara.A lokacin...
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫
Contn.of page4⃣
E toh ai kace ba ruwanka da labarin..da sauri ya matso tsakankanin seats din su ya sako kai..kunje gidansu ilham ne ? Kaseem ya juyo yace bamu je ba,miyesa kake tanbaya ?
Nan da Hisham ya marairace..pls mana ku fadamun
Seriously bamuje ba,miyasa kake tanbaya ? Ba tare da ya amsa su ba ya koma ya jingina bayarsa da seat din yana me kara duban message din...
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫..
By Ganarious.(Al-Ansar writters)
4⃣
Na jima zaune ina jinjina wannan Al'amarin..har na matsu na ji wannan labarin.
A GIDAN BABA YUSUF.! Hisham ya tarar da baba Lamido bayan ya gaishe su cikin girmamawa,Baba Lamido yayi mashi nuni da gefe kusa dasu wai ya zauna.
Ya batun tafiyarka ta zuwa yin aikin umurah ? Baba lamido ke tambayar Hisham.
Yau ne...
SOYAYYAR MU👫
SOYAYYAR MU👫.
By Ganarious(Al-Ansar writters member)
3⃣
My baby namesake na shiga hakkinki dayawa,sabida son zuciya..idona ya rufe sabida na kasa manta abinda babanki yayimin har ina neman cutar dake, i am very very sorry ta karasa maganar tana kwala.
Da sauri nace please mamee dnt do this to me wallahi bakiyi min komai ba nice na sa'ba maki kuma inn shaa...
Tuesday, 18 July 2017
Monday, 10 July 2017
SOYAYYAR MU👫
By Ganarious(Al-Ansar writters member)
2⃣
Mamee dai bata ce komai ba,ta ci gaba da dannar wayarta.kuka nasawa anty kulu da nagan taki barin fadan,sai kuma ta koma lallashi..share hawayenki A'ishah,ni kawai ina goyon bayan farin cikin ki,farin cikin ki kuma shine hisham don haka ina baki shawaran da ki aure shi.kai kawai...
Sunday, 2 July 2017
APPLE VINEGAR TIP
Apple Cider Vinegar Toner
Apple cider vinegar is a readily available multipurpose ingredient that is used for addressing a wide range of hair and skin problems. Apple cider vinegar helps to restore and balance the natural pH of the skin and enhance the overall complexion. It evens out the skin tone, lightens sun tan and age spots, removes dead skin cells and shrinks the size of skin pores....
Subscribe to:
Posts (Atom)
Designed by Jide Ogunsanya.