Pages

Friday 21 July 2017

SOYAYYAR MU👫

SOYAYYAR MU👫
Contn.of page4⃣
 E toh ai kace ba ruwanka da labarin..da sauri ya matso tsakankanin seats din su ya sako kai..kunje gidansu ilham ne ? Kaseem ya juyo yace bamu je ba,miyesa kake tanbaya ?
Nan da Hisham ya marairace..pls mana ku fadamun
Seriously bamuje ba,miyasa kake tanbaya ? Ba tare da ya amsa su ba ya koma ya jingina bayarsa da seat din yana me kara duban message din ilham.
Suna isa airport yabude kofa zai fito sai kaseem yaace dakata mana saurin me kake ?!
Saurin me nake ? Ka manta ya kamata ace ina gurin nan tundazun.
Ok..toh idan ka dawo zamuyi labarin da mukace.
Da sauri ya koma ya zauna don Allah ku fadamin kungan ilham ne ?
Eh muna gidansu dazun
How is she ?.. Is she in good condition..hiw is she doing ?
Gaba dayansu suka kwashe da dariya
Kareem yace wai kai weak point dinka kenan ? Kagan yanda ka koma kuwa ?
...toh she's ok
Toh ya..!  Me tace
Tana gaisheka kawai.
Shiru yayi yana tunani wani hali take ciki yanzun
Tashi ka tafi kar jirgi ya tashi ba da kai ba.yayi kamar bazai fita daga motar ba sai kuma ya fita.
Yana fita kaseem ya fito shima yace mashi inn shhaa Allah za'ayi nasara don mamar ilham na neman ka idan kadawo tafiyar.
Kai...u can't be serious.
Yes da gaske mukeyi...kaseem na fadin haka yasa hannu ya tura shi wai ya tafi sai ya dawo.
Basu jita ganin tashin jirgin ba suka tafi..ya dade tsaye a inda suka barshi daga baya ya ciro wayarsa ya nemo ilham.
Sai da yayi ringin kamar sau uku sannan ta dauka
Tana picking taji yacr where are u at ilham ?
Ina gida.
Toh gani nan zuwa,mum na nan ko ?
Lafiyanka ?
Lafiya lau..Na gan message dinki kuma su kareem sun fadamin sakon mum shine nake son nazo naji kiran.
Ok bata nan..sannan ai cewa tayi sai idan ka dawo.
No no..ina iya da'ga tafiyar ai.
Nop..u can't do that.
Toh naji amman don Alllah ki fara sanar dani me ke faruwa.
Just keep calm..bawani abin tashin hankali bane yanda ka matsu kaji nima nan haka.
Ok Inn shaa Allah thursday zan dawo.
Alright..take care of you,inji ilham
I will my love..i hope your ok ?
Yes i'm
Maa shaa Allah..pls take care of urself.
I will..inji ilham ta amsa shi.
Bye..ok bye.
  Suna gama waya yayi ajiyar zuciya tare da daga hannuwansa sama yace ya'Allah kabani ilham.

No comments:

Post a Comment

Designed by Jide Ogunsanya.