Pages

Monday 10 July 2017

SOYAYYAR MU👫
          By Ganarious(Al-Ansar writters member)
2⃣
      Mamee dai bata ce komai ba,ta ci gaba da dannar wayarta.kuka nasawa anty kulu da nagan taki barin fadan,sai kuma ta koma lallashi..share hawayenki A'ishah,ni kawai ina goyon bayan farin cikin ki,farin cikin ki kuma shine hisham don haka ina baki shawaran da ki aure shi.kai kawai na girgiza ba tare da na ce mata komai ba.
   Sai bayan sallar i'sha'i mamee takai anty kulu gida.kwance nake ina tunani memories dinmu,sai hawaye keta bin kunci na.son da nakeyiwa hisham yawuce discription.ba'a iya misaltashi especially wannan yanayin da ake ciki sai ina kara son sa akowani sekan...cikin zabura na mike zuwa dauko wayata da yake a kashe tun jiya.kunnawarta keda yuwa sai ga messages daga hisham da abokansa sai kawayena ni'ima da islam...ina cikin karanta daya daga cikin message din hisham sai ga kiranshi,na daure nayi ignoring har ya tsinke amman na kasa a karo na biyu da ya kira.
 Bani ce komai bai da nayi picking shiru nayi..daga can bangarenkuma yana ta fadin ilham...ilham...ilham
Yanayin muryarsa yasani hawaye don ya bayyana halin da yake ciki...nasan kina jina ilham !  Please talk to me.
Hisham...cikin kwantar da murya kamar ra'da na yi kiransa sai kuma nayi shiru.
Ilham..i hope u are ok.
Yes i'm Hamdan..how have u been doing hisham.
Ofcos i'dnt bén doing ok you should know that.haba ilham ! Miyesa kika kashe wayarki tun jiya ?
Sorry it hurt and i wouldn't want that to repeat itsef so ka saurareni,inason ni dakai mu kawo karshen wannan relationship..lets breakup.
Sai da dauki lokaci shi shiru ni shiru sa'anan ya daure yace do u really mean wot u'r saying ? Is our love ill-fated to u ??
Yes..i mean it wid all my heart.
Haba ilham..u promised never to let go of my hand komai tsananin situation din..Eh amma i've change my mind i hope u acept and respect my decision daga can bangaren bAi amsa ba na kuma san yaji abinda na fada sai na kashe wayar..na rungume wayar ina fadin i lov u so much hisham,ina sonka hisham inasonka sosai ina fadin haka ina hawaye masu zafin gaske,ina cikin haka kira ya shigo wayata wannan karonma hisham ne.ba tare da bata lokaci ba na dauki wayar...
I can never acept that kawai na ji ya fada,..sai kuma ya sassauta murya da fadin don Allah karkiyi haka ilham
Kinji..pls
Kai kawai ta daga kamar yana gun.
Inn shaa Allah zanje nayi addu'a a makkah satin nan,pls never think of letting go of my hands.fadin hakanma da kikayi hurts alot,pleas and please i am pleading.nan ma bata ce komai ba sai hawaye dake gangarowa a kuncinta,da kanshi yace bari ya barta ta huta.
  Washe gari dasafe bayan ta idar da sallar sub'i tayi azkhr da rokon Allah shi yaye mata damuwarta.sai ta nufi dakin mamee akan sallayarta ta iske ta,ta durkusa tagaishet.bayan gaisuwan ba wace tasake magana..suna ahakan ilham tayi ajiyan zuciya tace mamee kin yafe min ?
Sai a sa'anan mamee tayi murmushi,na yafe maki ilham,baki yi min komai ba,ki kwantar da hankalinki kinji "namesake"
Jin dadinta ya bayyana a fili,rabon da mamee ta kirata "namesake"tun ranar da tasan hasalin Hisham..Ta tashi ta rungume mamee cikin jindadi,i promise never to hurt you again.mamee ta shafa bayanta da fadin thank you babby namesake.
Safa da marwa yake a falon...idan yayi kadan sai ya zauna,sai kuma ya tashi ya cigaba.
Kareem da kaseem dai sun sa mashi ido,sai binshi sukai da kallo sabida sunyi i'ya kokarinsu akan ya dan samu natsuwa...ya kara zama tare da duban agogon hannunsa,sa'anan yace i hav just 6hours left jirginmu zai tashi by 7.. Ya ya za'ayi na ganta,ko kuma naji muryarta ? Yana fadin hakane tare da kura ma abokansan ido.su ma dai kallonsa sukeyi.
  Yau kwanarmu goma sha daya kenan da mukayi ban san wani hali take ciki ba yanzun.kullum harabar gidansu nake yini ko zanyi dacen fitowarta.amman it solv not..wannan hukuncin yayimin tsauri dayawa,yana fadin haka ya dafe kanshi sai ga hawaye na zubowa..
Kaseem ya gyara murya sannan yayi maganar.'ka kwantar da hankalinka ka barwa Allah komai,nasan she's ok.
Ya kai dubansa ga kaseem tareda fadin nayi kokarin hakan ai....wayarshi ce ta katse maganar da yake sonyi.
Sallama ya farayi sannan suka gaisa da me kira daga wancan bangaren.bayan gaisuwa baba yusuf ke shaida mashi da ya zo yanzun yanzn nan suna nemanshi
Suna gama wayan ya mike yace wa abokansa baba yusuf na nemansa,nan da 3hours ku zo ku kaini airport daga can gidan.ya shiga bedroom ya dauki necessary things needed sannan yafito ya tafi.
Bayan fitansa kaseem yace  wa kareem wace irin taimako kake ganin zamuyi wa bawan Allahn nan ?
Cikin zurfin tunani kareem yace in 5hours yanzun zai bar kasar zuwa saudiya
 .....sun kai kimamin 26minutes basu samu mafita ba ,sai daga baya kareem ya kalli kaseem yace kasan me zai faru dude ?
Cikin girgiza kai yace a'a sai ka fada.
Kawai muje Gidan su ilham din..
  Kana ganin haka yayi ? Inji kaseem
Lets just try it..'toh me zamu cewa mamarta ?
Kai dai tashi mu tafi zamuyi tunani wannan on our way going..
     A wajan gidan amma dan nisa kadan da gidan sukayi parkin mota suka karaso gun gate din da kafa,isowarsu yayi daidai da wangale da me gadi keyi.kareem ya mikawa megadi hannu sukayi sallama sannan yace gun hajiya muk Zo ko tana nan ?
Megadi ya juya ya nunin cikin gidan da yatsa,gata can itace zata fita Na bude gate....ok toh yi mana sallama da ita.
ya barsu a nan tsaye yashiga ciki,ba'a jima ba ya dawo yace wai ku karaso inji hajiya.sunyi gidiya sannan suka shige.
A bakin motan suka isketa tana dannar Waya,sun dan rusuna suka gaisheta,sannan ta tambayesu daga ina ?
Uhmm...
Hmm..mu abokan hisham ne.
Ba tare da ta kalle su ba tace 'waye kenan...tasake tambayarsu.
Shirun Da sukayi yasa tace su shiga daga ciki.
A falo suka zauna tace su take sauraro...cikin sosa keya kaseem yace gaskiya hajia bamu san ta inda zamu fara ki fahimce mu ba.
   Cikin murmushi tace dnt worry ta ko ina kuka fara zan fahimce ku..
Watan...uhmm...maganar hisham da ilham ne ya kawo mu  inji kareem.
Gaskiya haji....sai kuma yayi shiru...
Uhmm uhmm inajinka,kamar sun hada baki suka sakko daga kan kujeran suka durkusa a gabanta.Don Allah hajiya ki ceci rai,hisham na cikin wani irin yanayi a hanzun haka muna tunanin ma yafara sakin layi.Wallahi hajiya hisham na son ilham fiye da zaton ki ba kuma zai iya cutar da ita ba..wannan soyayyar tasu a jini yake.itama ilham din tanason shi mun tabbatat da hakan.
.... Ki gafarceni hajiya kar ki manta laifin wani ba ya shafin wani,don Allah kar ki cutar da ita a dalilin laifin da bai shafeta ba,ki gafartamin ki kuma fahimce ni ba wai nayi wannan maganar bane don na sa'ba miki ko don nasaki hanya..
Tunda suka fara maganarsu batace kala ba sai da suka gama tayi murmushi tace "Hisham din ne ya aiko ku ?
Da sauri suka girgiza kai suna fadi a'a..wallahi hajiya bai ma da labarin zuwan mu nan din.
"ok..ina yake shi ?
Yana gidan baba yusuf..."ok kuce mashi yazo gobe..
Ehh tohh...gaskiya hajiya hisham zaiyi tafiya zuwa aikin umrah a yau dinnan ma,don Allah hajiya ki bari yagan ilham kafin ya wuce..
Ba tare da tace wani abu ba ta mike ta haye sama.
Sallamarta yayi daidai da fitowata daga bandaki,daure nake da dan tawul iya cinyata,kallon da mamee keyimin yasani saurin neman hijabi,ina kokuwan sanya hijabi ta karoso kusa dani ta rungumoni tana shafa bayana munfi minti biyar a haka sannan ta zaunar dani itama ta zauna...
      Visit #Ganarious.blogsot.com/,for latest ages.

No comments:

Post a Comment

Designed by Jide Ogunsanya.