Pages

Thursday, 30 August 2018

Natural toner for oily skin

Cucumber and Lemon Juice Toner for Oily Skin DIY 1 How to: 01. Take a fresh aloe vera leaf. 02. Using a sharp knife, cut the leaf vertically from the middle. 03. Now make them superficial slits on the gel portion of the leaf to extract the gel. 04. Collect the fresh gel in a container. 05. Take two teaspoons of this gel in a separate container. 06. Add 4 tablespoons...
Read More »

Wednesday, 29 August 2018

REDUCE THE PIMPLES WITH BAKING SODA

How to Use Baking Soda to Reduce Pimples Baking Soda is a super-efficient item in the kitchen. From making delicious bhajis to sweet cakes, they are used in many ways. A fluffy ingredient that is used in making everything we like, it can become more preferred when you know this. They can treat pimples as well. Read on to find out how. Remedy #1 with Lemon Juice 01. Take a bowl and...
Read More »

Monday, 27 August 2018

Homemade dark spot remover

~GET RID OF YOUR DARK SPOT(effectively)~ 1...Lemon juice, Vinegar, Baking soda 1/2teaspoon In a clean bowl,mix a half teaspoon of baking soda with vinegar and little amount of lemon juice.(making a paste) =>Apply it to the affected area. 2...Turmeric powder 1/2 teaspoon, Clove powder, Sandalwood. Fetch half teaspoon of each above mentioned,mix with...
Read More »

AMAZING SCRUB FOR YOUR HANDS

*SCRUB FOR THE HANDS* >sugar 3teaspoon, >coconut oil 3teaspoon, >lemon juice half. In a clean bowl,add sugar,lemon juice, and coconut oil. Mix all the ingredients,and your amazing hand scrub is now ready for use. Apply this to your hands, and gently exfoliate your skin for 10minutes. After scrubbing, wash your hands with warm water then, pat dry and moisturise them well. Repeat...
Read More »

HAIR BREAKAGE SOLUTION

SOLUTION TO YOUR HAIR BREAKAGE, AND DAMAGED EDGES.!💇🏽‍♀       Things needed: *Avocado pear5 (overriped or riped) *Egg yolks 3                   Method. Peel the Avocado and cut (into pieces) into a blender, Add the egg yolks and blend, making sure the mixture is smooth. =>Apply, and massage to the  scalp properly. =>cover...
Read More »

Sauki a gidan ki

*~SAUKI A GIDAN KI~* Burin mu mata,bai wuci mu gan cewan mun haskaka ✨💥ba. Musamman idan aka zo kan fata, shikenan anzo guri.   Akwai mafi yawan matan da basu ki su kashe (kudi) masu yawa ba don ganin fatan su na haskakawa. Wasu mata, hasken fata suke so, a yayinda wasu suke so da kuma burin ganin  fatan su sumul-sumul da laushi.       Ko kin san da cewan akwai...
Read More »

Thursday, 16 August 2018

Page 51 of SOYAYYAR MU👫

SOYAYYAR MU👫       By Ganarious. Page5⃣1⃣           **      **      **  Kwance ya ke, a yayinda idonsa na rufe kamar me bacci,sai dai da ka gan yanayin kwanciyarsa,zata san cewan ba ba bacci yake yi ba. Bayan abokansa sun lallashe shi,su ka koma hostel.da isar su suka hada masa ruwa me dumi-dumi domin yayi wanka.bayan...
Read More »

Wednesday, 15 August 2018

Page 50, of SOYAYYAR MU👫

SOYAYYAR MU👫        By Ganarious Page50 √...Assalamu alaikum ya yan'uwa. Makarantan soyayyar mu,ina me roko da neman afuwa akan rashin typing. A gaskiya nima ba na jin dadin,yanda nake releasing pages., ma'ana idan na saki  wannan page, yakan dauki lokaci kafin na sake saki.. Nasani, nasani, na san dacewan hakan be dace ba,please kuyi hakuri,ku kuma yi min uzuri🙏🏼 Da...
Read More »

Thursday, 9 August 2018

KAZA MA CE MATA TA page9

💖💖💖💖 *KAZAMA CE MATA TA*            💖💖💖💖 Written by *Ganarious* Page9 √...Makarantan SOYAYYAR MU one love. √... *Anty ubaida* wannan page din naki ne💝 √...mss-ganarious, a instagram. √...ganarious98@gmail.com √...Ganarious book series, group din mu ta facebook.        **        **        **  ...
Read More »

Friday, 3 August 2018

Taimakon kai

DA TAIMAKON KAI NA   Da karfi ta budo kofar,sai bayan da ta shiga cikin dakin,sa'anan tayi sallama.    Asiya,wace ke a kwance, ta da'go tana yatsine-yatsinen fuska "me ye haka kuma?"  ta fada. "a gaskiya ya'Asiya dabi'unki suna damuna,ma'ana dabi'an ki ta sanya hotunan tsiraici a shafinki ta sada zumunta ta instagram... Ke! Dakata! Shiru zahra tayi tana dubanta. ''kin...
Read More »
Page 1 of 551234567...55Next »
Designed by Jide Ogunsanya.