Pages

Sunday 24 September 2017

SOYAYYAR MU👫

By Ganarious.
12
Falon Babana musake komawa tare dasu Malam Lamido,Nan nasake yimasu bayanin malam Lamido da fillo.
Babana da abokansa sunyi mashi godiya sosai.sai alokacin babana ke bayanin ai daman Gobe za'a yi shari'a ta karshe a kotu,amman tunda Allah yasa gaskiya ta bayyana,toh wadannan yaran da iyayensu kawai za a kamomin.


Da sauri nace da babana A'a!don Allah ka yafe masu.ina fadin maganar ne tare da shagwa'be da alamar kuka.haka nake masa ida  inason wani abu a gun sa.
Abokansa gabaki dayansu basu amince da alfarman da nake nema ba..sunce ai gwanda a koyawa yaran darasi sabida nan gaba kar irin wannan ta sake faruwa.
            **     **        **
daga kan Hajia, mamana, yayanina,masu aiki sunji dadin dawowata.sai tarayyata akeyi. Babana ya nan nan dani,duk inda nasa kafa yams gun.idan zai tafi masallaci sallah asubahi sai ya fara shigowa ya duba ni,idan kuwa ya dawo sai ya shigo ya dubani kafin yatafi sashensa.
Malam Lamido da Buba fillo dakin saukan baki aka sauke su.
Bayan andawo daga kotu yayi kiransu Malam Lamido a falonsa,ya kara yi masu godiya tare basu kuda'de masu yawa.ya ce masu zai sa direba ya maida su gida.
Malam Lamido ya shaidawa babana babu hanyar mota zuwa garinsu.

Suna cikin wannan maganar na shigo tare da sallam,kusa da babana na zauna sai yake sanar dani zancensa da malam Lamido.

Cikin zurfin tunani nace 'Baba kasan me? Yace a'a sai kin fada my Pearl.
Baba..
Ma'am ya amsa.
Sai kuma nayi shiru.karo na farko kenan da naji nauyin fadawa baba na abu.
Ki fadi duk abinda ke zuciyarki mamana.
Ba tare da na kalleshi ba nace Baba da kayi masu titi ko masallaci a ruggansu
cikin murmushi da jin dadin maganata yace "nima nayi tunanin haka!.yanzun kuma na kara samun karfin gwiwan don haka Malam Lamido zanyi maku hanyar kwalta zuwa rugganku.godiya malam lamido ya shiga yi.
 Kwanarsu Malam Lamido hudu a gidanmu,nakan leka su a masaukin su ba don komai nake hakan ba sai don na gan fillo.farincinkinsa na bayyanawa idan yagan shima.wata sa'in nace yazo muje cikin anguwa mi'kan kafa....a duk lokacin da na fita da shi sai nayi dariya har nayi hawaye sabida kauyancinsa.
Ranar da za su tafi jikina yayi sanyi,komai ya sanyaye nake yinsa.sai nake ji kamar na koma dasu.
Kaya sosai na bayar akaiwa bintu da sauransu.
Ya'Aliyu ne yake tukin motan,tare da wasu daga cikin maikatan Al-hikma construction Ltd.kanfani ne na gine-gine dayin hanyar kwalta.Abokin babana keda wannan kanfanin.bayan sunyi shawara da babana akan hanya da za'ayi zuwa ruggansu,shine yasa wasu maikatan su bi Malam Lamido don gano hanyar ruggansu.

9 comments:

  1. webstorm crack Thanks for this post, I really found this very helpful. And blog about best time to post on cuber law is very useful.

    ReplyDelete
  2. nordvpn-crack-full-version is pricing quite reasonably. Even when you're on a budget, then it is easily affordable. Certainly, NordVPN now offers the very best value available on the current marketplace, particularly if you're searching for lasting support using premium features.
    new crack

    ReplyDelete
  3. Thanks for the post. Very interesting post. This is my first-time visit here. I found so many interesting stuff in your blog. Keep posting.. smartdraw-crack

    ReplyDelete
  4. https://ganarious.blogspot.com/2017/09/soyayyar-mu_24.html?showComment=1538185371241#c6300391897465145467

    ReplyDelete
  5. Nice article and explanation Keep continuing to write an article like this you may also check my website Crack Softwares Download We established Allywebsite in order to Create Long-Term Relationships with Our Community & Inspire Happiness and Positivity we been around since 2015 helping our people get more knowledge in building website so welcome aboard the ship.

    reloader-activator-crack

    sparkol-videoscribe-crack

    spotify-premium-crack

    ReplyDelete
  6. Nice article and explanation Keep continuing to write an article like this you may also check my website Crack Softwares Download We established Allywebsite in order to Create Long-Term Relationships with Our Community & Inspire Happiness and Positivity we been around since 2015 helping our people get more knowledge in building website so welcome aboard the ship.

    nova-launcher-prime-apk crack

    rhinoceros-crack-license-keygen crack

    sony-vegas-pro-crack

    ReplyDelete
  7. This comment has been removed by the author.

    ReplyDelete

Designed by Jide Ogunsanya.