SOYAYYARMU 👫
By Ganarious
Page3⃣3⃣
Gaisuwa ta mussaman ga mutan KENYA,(NAIROBI)..ALLAH shi bar kauna.
Fatan alkhairi ga makaranta..👍🏼💖
A koda yaushe sabbin updates na nan a 👉🏼 ganarious.blogspot.com/
** ** **
Mamee ta juya ta dubi ilham,cikin natsuwa da kwantar da murya tace "ba wai na fadamaki...
Global opportunities| Business/Entrepreneurship| Fashion/Beauty| Health/Wellness| Inspirational Stories| Interviews| Guides.
Wednesday, 31 January 2018
Tuesday, 30 January 2018
SOYAYYARMU 32
*SOYAYYAR MU👫*
By Ganarious.
Page3⃣2⃣
Wannan page din naku ne,mutanen KENYA (NAIROBI)...ALLAH shi barmani ku.🤝🏼
** ** **
GAnin bata da niyar tashi,yasa na mike tsaye .
Na mika mata hannu,itama ta miko hannu na daga ta.
Tana tsaye nace muje ki kwanta!.
Ta girgiza kai..
A fusace na kara...
Sunday, 28 January 2018
KAZAMACE MATATA Page2
💖💖💖💖
*KAZAMACE MATATA*
💖💖💖💖
By Ganarious
Page2
√gaisuwa ga jama'an kontagora.
√kuna rai na Hajiya Fatima A.Bayero, Nazhee yareema😄👍🏼, Amina muhammad(jago) jagoness dita😘
*****
*BAYAN SHEKARU*
Tun bayan tafiyar munir kasar Paris, bai tako nijeriya...
Saturday, 27 January 2018
SOYAYYARMU 31
*SOYAYYARMU👫*
Written by Ganarious.
👉🏼Annabi(s.a.w) ya kasance yana bude addu'arsa da *SUBHANA RABBIYAL ALIYIL A'ALAL WAHHAB*...Ahmad da hakim ne suka ruwaito shi daga maslamata dan akwa'i(r.a)
ganarious.blogspot.com/ ki shiga nan din ki duba yanda zaki gyara gashi da yin maiyukan gashi da kanki...nagode🤝🏼
3⃣1⃣
Ihu nakeyi,ina fadin noooo...no,nooo please don't do this...
Friday, 26 January 2018
KAZAMACE MATATA 1
💖💖💖💖
*KAZAMACE MATA TA*
💖💖💖💖
Written by A'isha m.Gana
(Ganarious)
√godiya ga Allah (s.w.a),da ya bani ikon rubuta wannan labarin.
√sadaukawar ga kanwata abin alfarinmu HADIZA MUHAMMAD GANA,karamar "yar sanda ta kasar najeriya..your inspiration shall reign.
√gaisuwa ta musamma ga makaranta har da marubutan.
√princess...
Thursday, 25 January 2018
29-30 of SOYAYYARMU
*SOYAYYARMU👫*
By Ganarious
Page2⃣9⃣
👉🏼Annabi(s.a.w) yace "sunan Allah mafi girma wanda idan aka roke shi dashi yake bayarwa,yana cikin wannan ayar: *kulillahumma malikal mulk*" surah Al imran,26:...Dabarani ne ya ruwaito shi daga dan Abbas(r.a).
Gaisuwa ta mussaman ga masu karatun *SOYAYYARMU*,.ina me marhaba da COMMENTS, dinku ko opinions ko...
Saturday, 20 January 2018
27-28 of SOYAYYARMU.
: *SOYAYYARMU*👫
By Ganarious
Page 2⃣7⃣.
Sai bayan sallar isha'i Babana tare da hajiya suka shigo,a lokacin kukan ya lafa...sai dana sanin abinda nayi wa fillo nakeyi.
Tunaninsa nakeyi,ina kuma jin haushin kaina bisa ga abinda nayi masa.
Ina ganinsu na risina ina me gaida su.
Babana ya danyi shiru na dan lokaci,sannnan ya nemi da yasan me ke faruwa.
Ba komai na ce dashi..
Ba...
Tuesday, 16 January 2018
Page26 of *SOYAYYARMU*
*SOYAYYARMU*👫
By A'ishah M.Gana
*(Ganarious)*
Page2⃣6⃣
ZUciyata,ruhina har zuwa gangan jikina sun ki amincewan fillo zaiyi aure,har sai da suka gan yana shirin zuwa daurin aure.
Kallonsa kawai nakeyi..ya gama shirinsa tsaf,yana sanya links din hannun rigansa ya juyo ya dube ni mukayi ido hudu..ya kai kimamin minti...
Sunday, 14 January 2018
Page25 of SIYAYYARMU.👫
SOYAYYARMU 👫
By A'isha M.Gana
(Ganarious)
2⃣5⃣
Assalam...da fatan muna lafiya ya yan'uwa...ina me bada hankuri akan rashin typing kwana biyu.
👉🏼Ganarious.blogspot.com/ and drop ur comments and opinions,
Safiya bata koma a ranar ba,dolenta ta kwana sabida yanayin da tagan na shiga.
Yanda nagan sa'fiyah,haka na gan dare...ban rintsa...
Subscribe to:
Posts (Atom)
Designed by Jide Ogunsanya.