*SOYAYYAR MU๐ซ*
By Ganarious.
Page4⃣7⃣
*ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN TUHIBBUL AFUWAN*....Ameen๐๐ผ
*RABBIGFIRLEE ZANBI*..Ameen๐๐ผ
<><>mutan united states of American, u guys amazed me...thanks for patronizing my blog ๐ค๐ผ.I so much appriciates it.
<><>mutan Kenya,one love keep us together ๐
<><> NAZEE YAREEMA๐
<><>kada ki/ka bari a baka labarin *UMMULKHAIR*...Written by Aisha zahradeen.
ki/ka na iya samun labari a face book groups kamar ๐๐ผganarious book series,
๐๐ผkhalisa haydar hausa novels.... da dai sauran.
*TUNA BAYA*
Aishah mustapha Buba, wace muka fi sani da ilham...............
Ooopps๐คฆ๐ป♀,ku daka ce ni.
Inn'shaa'Allah,bayan sallah zamu ci gaba da'ga inda muka tsaya.✌๐ผ
Ko kuna hangen abinda nake hangowa kuwa ๐คท๐ป♀
Shin mamee zata koma wa fillon ta,ma'ana za amince su maida auren su๐ค
Auren ilham da Hisham zai yiyu?
Ya zance hajiya zubaida da ke tsare gidan kurkutu?
me kuke tunanin zai faru idan iyayenta sun nasaran fito da ita?..
Nidai ina son jin haduwan Hisham da ilham,da yanda suka tafiyar da soyayyar su.
Duk ku biyoni a pagi na gaba inn'shaa'Allahu.sai nake ganin kamar yanzun ma aka soma labarin.
Inayi mana fatan alkhairi,ina yi mana addu'an gani karshen wannan watan me tattare da albarku,cikin koshin lafiya..Allah ubagiji shi karbi ubadun mu ya kuma amsa mana kira,ya kuma biya mana bukatun mun.
Ameen ya rabbil alameen.
In advance happy sallah๐๐
Ganarious dinku ce..✌๐ผ
No comments:
Post a Comment