Pages

Wednesday 19 December 2018

YANDA ZAKI MAGANCE AMOSALI(Dandruff)

YANDA ZAKI MAGANCE AMOSALI(DANDRUFF) ~GINGER HAIR SPRAY~ Danyen citta(ginger), man kwakwa(coconut oil). Ki sami danyen citta ki kankare bawon, sai ki yanyanka su gutsu gutsu cikin blender, sai ki zuba ruwan du'mi kadan ki nike su. Ki tace ruwan cittan a kwano, ki sami gorarki irin ta fesa turare ki zuba aciki, sai ki dauko original(virgin) coconut oil ki zuba a ciki. A duk lokacin da zaki wanke kai sai ki feshe kanki da wannan hadin ki barshi yayi kamar awa daya, sa'anan ki wanke! Visit my blog to learn more. ganarious.blogspot.com/

No comments:

Post a Comment

Designed by Jide Ogunsanya.