RIKICHI.
Episode_8
Assalamu Alaikum! Yan uwa masu bibiyar wannan labari, da fatan muna lafiya? Allah ubangiji Shi tsare mu, Shi kawo mana karshen wannan Annobar ta COVID19.
Continuation.....
Sai bayan Sallar isha'i Abba ya Shiga gida. Da shigar sa kuwa, ya nufi dakin Mummy Kai tsaye.
Ganin bata amsa masa sallamar sa ba ya sa nemi sanin ko lafiya?
Nan ta...