Pages

Thursday 27 February 2020

MAKE YOUR HAIR LONG AND SILKY.

 MAKE YOUR HAIR LONG AND SILKY.
 -feenugreek
-virgin coconut oil
-Aloe vara gel
-Licorice
-Egg
     METHOD
1- grind the fenugreek.
2- extract the gel from the Aloe Vega
3- mix the coconut oil with the gel, add the egg yolk, and stir.
4- add fenugreek powder and stir.
5- apply on hair and leave for 10-14 minutes and wash off with warm water.
Read More »

Thursday 6 February 2020

NATURAL TREATMENT FOR ACNE SCARS

Natural treatment for acne scars.
Recipes
~Raw honey
~shea butter
~coconut oil
~Argan oil
~Aloe Vera gel
   Mix all, you can add Turmeric if you wish. Wash your face and apply the mixture.
For a better result, do not squeeze or force pick acne.

Read More »

Saturday 1 February 2020

RIKICHI 7

RIKICHI
  Episode 7
By Aisha Gana(Ganarious)
 Thank you all Ganariousblog followers, i really appreciates your time and attention to my blog.
  So far, i had started but unable to complete 3-4 stories, which inn sha Allah i'll do that. I only need your support and courage. Share my story and my blog content with your friends. Thank you.

       **     **     **
Sameer ya na da shekaru uku da watannin takwas mahaifiyar sa ta sake daukan ciki. Sai dai ance wannan karon cikin ya wahalar da ita sosai... Itace some some, ita ce kwance kwance a gadon Asibiti da karin ruwa da dai sauran su. A dai dai wannan lokacin mummy ta sami ciki ita ma.
  Mai aikin Hafsat(mahaifiyar Sameer) da kafarta ta gudu ta bar gidan sabida tsananin Azaba da matsi da take fuskan ta daga gurin mummy.
Ganin wahala yai mata yawa yasa Hafsat watau mahaifiyar Sameer yiwa Abba magana domin a samo mata wata me aikin, ya amsa amma kuma bai sa an samo mata ba, haka ta dunga lallabawa tanai wa kanta wasu ababen.
Sabida tsaban rashin tausayi da rangwame, mummy ta sake mata duk ayyukan gidan. Abin takaicin ma shine kannenta ta tattaro daga kauye suka zo zama, amma komai basu kawar wa.
Girki, share share, da wanke-wanke duk hafsat keyi a jigace.
 Hafsat baiwar Allah, duk da ciwon laulayi da take ciki, bai hanata aikace aikacen gidan. An wayi gari ta tashi da matsanancin ciwon mara, hakan yasa ba ta fito ba, balle ta yi girki. Ga baki daya mutanen gidan sun jigu, sabida babu wace ta mike don zuwa yin girki. Sun sha yunwa, haka yasa Mummy ta shirya wa hafsat makirci  gun Abba, shi kuwa ya yita yarfa mata ruwan bala'i. Inda sabo ta saba! A maimakon ta ji haushin sa, sai ta dunga jin tausayin sa, sabida ta na sane ba yinsa bane.... Wata sa'in yana tsaka da yi mata masifar sa sai yayi shiru yana dubanta ko ya kuma shiga bata hakuri yana fadin bai san me ke damun sa ba.
   A ranar wata Asabar, kakar mu da kishiyar ta haj. Asabe da gwagon Abbanmu suka kai ziyara gidan abba, domin kuwa abinda ke faruwa ya kai kunnensu.
A lokacin da suka iso, Hafsat ce ta tarbe su, uwar mulki kam, sai da ta gan dama sa'anan ta fito. Da fitowarta kuwa, Haj. Asabe ta tunkareta da yayyafin masifa... Sabida matsayinta na yar' mahaifiyarta.
Abin mamaki,  wai mummy ce ta shiga mayarwa Haj. Asabe da martani, har take fadin Haj. Asabe na bakin cikin ganin tana cikin wadata. Sai da mummy ta wanke su tas, sa'anan ta juya ta shige dakin ta.
Hafsat dai inbanda hakuri, ba abinda take badawa, da kyar, kuma cike da bakin ciki kakarmu da kishiyar ta suka nufi garinsu, ba tare da sun kai ga sauke abinda ya kawo su ba.
 Bayan tafiyar su Mummy ta fito, nan ta shiga zagin Hafsat tana nunin ta da dn yatsa kamar yanda ta saba a koda yaushe, nan hafsat ta mike ta mayar mata da martani, tayi mamaki sosai, sabida tas! Hafsat ta wanke ta.. Duk takaici ya ishe ta, don haka ta daga hannu zata kaiwa hafsat mari.
Caraf, ta cafke hannun hade da murguda shi sa'anan ta mare ta duka kunci., bayan kuma tayi mata kashedi ta shigewarta daki.
A ranar kam, sai da mummy tayi karamar hauka, sabida bata yi zaton haka daga gun Hafsat ba.
Read More »
Designed by Jide Ogunsanya.